Posts

Real Madrid: Za ta buga wasa 11 daga nan zuwa karsen Disamba

   <script type="text/javascript">      var adfly_id = 25835799;      var adfly_advert = 'int';      var frequency_cap = 5;      var frequency_delay = 5;      var init_delay = 3;      var popunder = true;  </script>  <script src="https://cdn.adf.ly/js/entry.js"></script>     Bayan da aka yi hutun mako biyu, Real Madrid za ta ci gaba da buga wasa ranar 21 ga watan Nuwamba, inda za ta fafata sau 11 daga nan zuwa karshen Disamba. Real Madrid kawo yanzu ta yi wasa 11 tun fara kakar bana, inda ta buga karawa takwas a La Liga da uku a Champions League tun daga 20 ga watan Satumbar 2020. Kawo yanzu Real ta ci wasan La Liga biyar da canjaras daya da rashin nasara biyu da ya hada da Cadiz da wanda Valencia ta doke ta 4-1 ranar 8 ga watan Nuwamba. Hakan ne ya sa kungiyar ta Spaniya ke mataki na hudu da maki 16, kuma Real Sociedad ce ta daya da maki 20, sai Villareal ta biyu, sannan Athletico Madrid ta uku. A gasar Champions League kuwa, Real ta

Sassa Labaran DuniyaWasanniNishadiCikakkun RahotanniBidiyoShirye-shirye na MusammanShirye-shiryen rediyo Kasuwar 'yan ƙwallon ƙafa: Makomar Messi, Guardiola, Bailly, Bremer, Dzeko, Alaba

Image
  Kasuwar 'yan ƙwallon ƙafa: Makomar Messi, Guardiola, Bailly, Bremer, Dzeko, Alaba ASALIN HOTON,  GETTY IMAGES Har yanzu  Manchester City  na son daukar dan wasan  Barcelona  Lionel Messi idan kwangilarsa ta kare a bazara mai zuwa - kuma dan wasan na Argentina mai shekara 33 ka iya tafiya  New York City FC .   (Mundo Deportivo) Sai dai Messi yana son samun tabbaci daga kocin  City  Pep Guardiola cewa dan wasan gaba Sergio Aguero zai ci gaba da zama a Etihad.  (El Chiringuito via Mirror) Guardiola, mai shekara 49, yana dab da sabunta zamansa na shekara biyar a kungiyar.  (Telegraph) Chelsea  da  Liverpool  na duba yiwuwar zawarcin matashin dan wasan Barcelona Alejandro Balde, mai shekara 17, inda ake sa ran Ronald Koeman zai yi gaggawar saka shi a babbar tawagar kungiyar.  (Sport via Express) Daraktan wasanni na  Ajax  kuma tsohon dan wasan  Arsenal  Marc Overmars ya ce ya shirya domin fuskantar sabon kalubale tare da shugaban kungiyar Edwin van der Sar, a yayin da ake rade radin c

ASIRIN WASU GWAMNONIN NIGERIA YA TONU

ASIRIN WASU GWAMNONIN NIGERIA YA TONU Zanga-zangar ENDSARS ta bar baya da kura, yanzu sun koma farfasa dakin ajiyar abinci a wasu jihohin Nigeria suna kwasar abinci na tallafin Coronavirus wanda shugaba Muhammadu Buhari ya bawa gwamnanoni domin su rabawa talakawa amma wasu gwamnonin suka ki rabawa Ina tuna lokacin da Ministar jin kai Hajiya Sadiya Umar Farouk ta bada sanarwan cewa gwamnatin shugaba Buhari ta kashe biliyoyin Naira wajen sayan abincin tallafi na Coronavirus, amma a lokacin aka dinga tsine mata ana karyatata cewa ba'a ga abincin ba, ita ma yau Allah Ya wanke ta Ga abinci nan shugaba Buhari ya bayar a baku, amma wasu miyagun gwamnoni sun boye sun barku da jin haushin shugaba Buhari kuna ta zaginsa ya kawo yunwa, gashi nan asirin mugayen gwamnonin ya fara tonuwa Wannan zanga-zangar ENDSARS ta yaye wa masu hankali duhun sharri da aka yiwa shugaba Buhari, yanzu masu hankali sun fahimci gaskiya, hakika shugaba Buhari alheri ne wa Nigeria  Fasa gidan ajiyar abinci na gwamna

Musliman India

  <iframe data-aa="1508985" src="//ad.a-ads.com/1508985?size=728x90" scrolling="no" style="width:728px; height:90px; border:0px; padding:0; overflow:hidden" allowtransparency="true"></iframe> Akasarin Musulan Indiya na aiki a ƙananan ma'aikatun masu ƙananan ƙarfin tattalin arziki a kasar Kusan shekaru 30 da suka gabata duk da shaidu 850, sannan daga bisani fiye da kasidu 7,000 da hotuna da faya-fayen bidiyo da aka gabatar, wata kotu a Indiya ba ta samu kowa da aikata laifin rushewa tare da banka wuta a wani masallacin da aka gina tun a ƙarni na 16 a kasar ba, wanda wasu gungun mutane mabiya addinin Hindu ne suka kai hari a masallacin da ke birnin Ayodya mai daraja. A cikin mutum 32 da ake zargi da yanzu haka suke a raye, akwai tsohon mukaddashin Firimiya LK Advani, da sauran jiga-jigan jam'iyyar BJP. A hukuncin da aka yanke a ranar Laraba, kotuna ta wanke duka waɗanda ake zargin, inda ta ce wasu ne da ba a san ko su