Posts

Showing posts from November, 2020

Real Madrid: Za ta buga wasa 11 daga nan zuwa karsen Disamba

   <script type="text/javascript">      var adfly_id = 25835799;      var adfly_advert = 'int';      var frequency_cap = 5;      var frequency_delay = 5;      var init_delay = 3;      var popunder = true;  </script>  <script src="https://cdn.adf.ly/js/entry.js"></script>     Bayan da aka yi hutun mako biyu, Real Madrid za ta ci gaba da buga wasa ranar 21 ga watan Nuwamba, inda za ta fafata sau 11 daga nan zuwa karshen Disamba. Real Madrid kawo yanzu ta yi wasa 11 tun fara kakar bana, inda ta buga karawa takwas a La Liga da uku a Champions League tun daga 20 ga watan Satumbar 2020. Kawo yanzu Real ta ci wasan La Liga biyar da canjaras daya da rashin nasara biyu da ya hada da Cadiz da wanda Valencia ta doke ta 4-1 ranar 8 ga watan Nuwamba. Hakan ne ya sa kungiyar ta Spaniya ke mataki na hudu da maki 16, kuma Real Sociedad ce ta daya da maki 20, sai Villareal ta biyu, sannan Athletico Madrid ta uku. A gasar Champions League kuwa, Real ta

Sassa Labaran DuniyaWasanniNishadiCikakkun RahotanniBidiyoShirye-shirye na MusammanShirye-shiryen rediyo Kasuwar 'yan ƙwallon ƙafa: Makomar Messi, Guardiola, Bailly, Bremer, Dzeko, Alaba

Image
  Kasuwar 'yan ƙwallon ƙafa: Makomar Messi, Guardiola, Bailly, Bremer, Dzeko, Alaba ASALIN HOTON,  GETTY IMAGES Har yanzu  Manchester City  na son daukar dan wasan  Barcelona  Lionel Messi idan kwangilarsa ta kare a bazara mai zuwa - kuma dan wasan na Argentina mai shekara 33 ka iya tafiya  New York City FC .   (Mundo Deportivo) Sai dai Messi yana son samun tabbaci daga kocin  City  Pep Guardiola cewa dan wasan gaba Sergio Aguero zai ci gaba da zama a Etihad.  (El Chiringuito via Mirror) Guardiola, mai shekara 49, yana dab da sabunta zamansa na shekara biyar a kungiyar.  (Telegraph) Chelsea  da  Liverpool  na duba yiwuwar zawarcin matashin dan wasan Barcelona Alejandro Balde, mai shekara 17, inda ake sa ran Ronald Koeman zai yi gaggawar saka shi a babbar tawagar kungiyar.  (Sport via Express) Daraktan wasanni na  Ajax  kuma tsohon dan wasan  Arsenal  Marc Overmars ya ce ya shirya domin fuskantar sabon kalubale tare da shugaban kungiyar Edwin van der Sar, a yayin da ake rade radin c